Sautul Hikma Radio
Karatuttukan Maluman Sunnah a SaukakeSautul Hikma Radio wani reshe ne na sashin adireshin yanar gizon na sautulhikma.com, an kirkiri rediyon don kawo muku shirye-shirye managarta da karatuttukan Maluman Sunnah a saukake. Muna Shirye-Shirye Kamar Haka: • Wa'azozi daban-daban • Karatun kur'ani mai girma • Shirin fatawa da amsoshin tamboyoyi • Tarihin malumai da magabata • Tafsirin ramadan da sauransu. Ku kasance da Sautul Hikma Radio domin amfanuwar kanku, iyalanku da sauran yan uwanku ta fuskar addini. Sautul Hikma Radio, Karatuttukan Maluman Sunnah a Saukake! © Sautul Hikma Nigeria | 2022 All Right Reserved.
Contacts
Website: https://sautulhikma.com
Address: No. 13, Gadau Road, Kafin Kuka, Azare
Telephone: +2348061276785
Email: abdussalermauwal@gmail.com